Labaran Kannywood
Abubuwan Burgewa Akan Aisha Aliyu Tsamiya Jarumar Kannywood

Aisha aliyu tsamiya na daga cikin jerin mashahuran jaruman kannywood Mata da babu kamar su
Amma kuma wani hanzali ba gudu ba, a cikin wannan jerin na matan kannywood da sukafi daukaka
Read Also
Aisha aliyu tsamiya tafisu tarbiya da kuma nuna koyi da shigar da addinin musulunci yayi umarnin mace ta dinga yi
Kafin saga bisani aisha aliyu tsamiya ta bayyanawa duniya karara cewa zatayi aure
Wannan labarin na auren aisha aliyu tsamiya ba karamin burge mutane yayi ba a rayuwar su
Domin suna fatan ganin haka daga gurin aisha aliyu tsamiya daya daya r da dubu a kannywood
Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng