Labaran Kannywood

Jerin Matan Da Adam A Zango Yayi Soyayya Dasu A Kannywood

Alhmllh assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu

A yau minzo muku da wani sabon rahoto akan manyan jaruman kannywood Mata da adama a zango yayi soyayya dasu

Read Also

Adam a zango mutun ne mai matukar kyau da kuma jan hankali yan mata

Ga duk wata yarinya da tayi arba da adam a zango sai taji ta kamu da son sa

Haka zalika adam a zango yasan salon da yake jan jankalin yan mata

Duk wata yrinya da Adam a zango yayi film da ita, daga karshe sai ta kamu da tsananin soyayyar Adam a zango

Muna fatan allh ya sa mudace

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button