Labaran Duniya

Masu Tafiya Mauludin Sheikh Ibrahim Inyass Sun Yi Hadarin Mota

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon labari

Innalillahi wa’inna ilaihiraji’una yanzu yanzu muka samu labarin mummunan hadarin muta da yaritsa da masu zuwa maulidin sheak Ibrahim inyas

Read Also

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

Masu Tafiya Mauludin Sheikh Ibrahim Inyass Sun Yi Hadarin Mota

Wasu ‘yan uwa matafiya Maulidin Shehu Ibrahim Inyass sun sanu hadarin mota akan hanyar Zaria zuwa Zamfara.

Muna addu’ar Allah ya basu lafiya ya kiyaye na gaba. Amin.

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng

Daga Muhammad Bello Agaji
Director Fityanu Media Kaduna

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button