Labaran Duniya

Da Yayan Buhari Suna Cikin Wayan Da Ake Kashewa , Da Ya Dauki Mataki

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto

Mun yarda Buhari ba Barawo bane.
Mun yarda baya da hanu a Abubuwan da suke faruwa.

Amma mae sa ya kasa Komai dan ceto rayuwar Al’umma?
A tunanin ku idan akwae yaran da ya haifa a Cikin shi a cikin wannan masifar haka zai zuba ido yana Kallo bazai dauki wani mataki ba
Ko kuma Mu ran mu ba irin nasu bane?

Haba mana Dan’uwa na Talaka! lokaci yayi da ya kamata mu fuskanci gaskiya, mu daina wannan makauniyar soyayyar.

Ya Allah ka kawo mana Mafita

Daga Aseeyah Jibrin Abdullahee

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button