Labaran Duniya
Irrfan Khan kenan jarumin da ya musuluntar da mutane 1200 daga addinin Hindu zuwa Musulunci.

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto
RAI BAƘON DUNIYA: Irrfan Khan kenan jarumin da ya musuluntar da mutane 1200 daga addinin Hindu zuwa Musulunci.
Sanadiyyar hakan aka ɗaure shi har na tsawon shekaru huɗu a gidan yari kuma daga ƙarshe Allah yayi masa rasuwa a shekarar 2020.
Allah yaji ƙansa da sauran Musulmi baki ɗaya Ameen Ya Allah.
Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng
Daga Comr Haidar Hasheem Kano