Labaran Duniya

Buhari ya yi Alla-wadai da rikicin Sokoto, wanda ya yi sanadin kashe ɗaliba

YANZU-YANZU; Shugaban ƙasa Buhari ya yi Alla-wadai da rikicin Sokoto, wanda ya yi sanadin kashe ɗalibar da ake zargin ta zagi Annabi Muhammad (SAW).

Buhari ya ce Musulmai na girmama Annabawan Allah da suka haɗa da Isah (AS) da Annabi Muhammad (SAW), duk inda akai batanci, ba daidai ba ne ɗaukar doka a hannu.

( Rariya Hausa na sanar da ku cewa muna tallata ‘yan siyasa a shafinmu. Muna saka rubutu tare da fastocin ‘yan siyasa. Bayan haka muna kar’bar tallan kasuwanci Sannan muna had’a fasta da bana. Muna maraba da kungiyoyi da mutanen da ke son yin aiki da shafinmu a farashi madaidaici.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button