Labaran Duniya

Ana Zargin Soyayya Ta Barke Tsakanin Rahama Sadau Da Kirish Na India

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto

A yau ne muka samu wani sabon rahoto da yake fitowa da dumi dumin sa a wata tashar da take akan YouTube

Wannan tashar ta bayyana cewa soyayya mai matukar kargi ta barke a tsakanin rahama sadau da kuma kuma n jarumin kasar indiya

Wannan labarin yayi matukar daukar hazo a kafatanin fadin kannywood baki baki daya

Sabida ba,a taba ganin irin wannan abin ba a tarihin kannywood baki baki daya

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button