Labaran Duniya

Mansura Isa Tabar Baya Da Kura Bayan Ta Rungumi Wani Kato

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto

Abinda jarumar kannywood kuma tsohuwar Matar sani danja ta aikata yabar baya da kura a kannywood

Wannan ba iya ga kannywood ba harda ilahirin arewacin Nigeria sunyi matukar mamaki da abinda ya faru

Mansura isa ta rungumi wani bawan allah wanda hakqn yqbar baya da kura a tsakanin yan arewacin Nigeria

Domin kuwa bakowa ne yasan cewa mansura isa tanada kani ba wanda take iya wasa dashi

Amma kuma wasu suna ganin ba wani uzri da zasu iya bashi a matsayin wacca zata basu uziri

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button