Labaran Duniya

Video Abinda Wani Alaji Yayiwa Wata Kyakkywar Budurwa A Abuja

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto

Wata Kyakkywar Budurwa ta fito a cikin wani sabon video tana bayyana abinda ya faru da ita bayan da wani alaji ya gayyaceta babban birnin tarayya Abuja

Muna fatan zakuji dadin kallon wannan sabon video da zamu saka muku a halin yanzu domin ganin abinda ya faru da wannan baiwar allah

Sanin kowane duk wata mace mai mutunci a duniya tana girmama addinin ta da kuma aladar ta

Amma sai gashi yan matan wannan zamanin basa wani ganin mutun cin kansu domin har sukan iya barin garin su duk akan saurayi

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button