Labaran Duniya
Video Abinda Ya Faru Da wasu Tsofaffin jaruman kannywood Mata

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto
A yau ma kamar ko wane lokaci munzo muku da wani boyayyen bayani akan abinda ya faru da wasu daga cikin tsofaffin jaruman kannywood Mata da maza
Wanda kwatsam kawai mutane suka daina ganin a fadin kannywood baki daya
Ba wani abu bane yasa kuka daina ganin wannan tsofaffin jaruman kannywood Mata da maza ba face wasu dalila
Da lilam kuwa sun hada da daukaka zamani ce , idan har zamanin ka ya wuce kowa zai manta da kai
Haka zalika wasu daga cikin su sunyi aure ne dan raya sunnar annabi Muhammad s.a.w
Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng