Labaran Duniya

Video Matar Ado Gwanja Maimunatu Tana Nuna Masa Kiyayya

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto

Maimuna wacca ta kasance tsohuwar Matar ado isa gwanja ta fara sakin masa zafafan kalaman kiyayya

Wannan ya biyo bayan da mawakin yake kara nuna soyayya karara ga tsohuwar Matar sa

Wasu na gani cewa ado isa gwanja bai yiwa tsohuwar Matar sa maimuna adalci ba a zaman su

Shiyasa a halin ya zu yake nuna mata soyayya kuma yana son ya mayar da auren su

Muna fatan allah ya bawa ado isa gwanja da kuma maimunatu hakurin juna

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button