Labaran Kannywood
Video Yadda Fati washa Ta Bayyana Nuhu Abdullahi A Matsayin ….

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto
Mun samu wani sabon labari da yake bayyana cewa fitacciyar jarumar kannywood ta fito tayi wani bayani
Wannan jarumar ta kannywood ta bayyana cewa nuhu Abdullahi ba daya daga cikin mutanen da bazata taba mantawa dasu ba a kannywood
Idan har baku manta ba an bayyana cewa nuhu Abdullahi da kuma jaruma fati washa sun sha soyayya a shekarun baya
Ka fin daga bisani wani abu ya shiga a tsakanin su kowa ya kama gaban sa
Inda daga karshe nuhu Abdullahi yayi aure yabar fati washa tana yawo a kannywood
Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng