Labaran Duniya

Abdallah Gadon Kaya Ya Fusata Akan Abinda Ya Faru A Sokoto

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto

Har yanzu wasu daga cikin manyan malaman arewacin Nigeria na cigaba da nuna jin haushi akan abinda wata Budurwa tayi a jahar sokoto

Haka zalika suna kara kira ga gwamnatin Nigeria da ta sanya sanya dokar kisa akan duk wanda yayi batanci ga annabi Muhammad s.a.w

Inda a hannu guda kuma wasu suke nuna goyon baya akan abinda debora jaka tsinanniyar yar asara mara albarka ta aikata

Abin ban haushi harda musulman cikin mu a cikin wanda wanda suke nuna kin soyayya ga annabi Muhammad s.a.w

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button