Labaran Kannywood

Adam A Zango Da Fati Washa Sun Saki Sabon Video

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto

Adam a zango ya kasance kyakkawa koma daya daga cikin manyan jaruman kannywood da suka gi daukaka

Haka zalika a nata bangaren fati washa ta kasance daya daga cikin manyan jaruman kannywood da babu kamar su

Sai gashi a halin yanzu wata kyakkywar alaka ta barke a tsakanin adam a zango da kuma jaruma fati washa

Wacca ba a taba ganin adam a zango da kuma fati washa a cikin irin wannam halin na soyayya ba a tsaknin su

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button