Labaran Kannywood

Fati washa Tayi Zazzafan Garhadi Zuwaga Masu Amfani Da sunan Ta

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto

Tin bayan da safarau tayi wata sabuwar waka tare da mawaki 224 wacca har yakai da tazagi yan kannywood

Har yanzu yan kannywood suna cigaba da jin haushin ta akan abinda ta aikata musu na zahi

Haka zalika a hannu guda kuma itama jarumar kannywood fati washa ta fito tayi bayani akan masu amfani da sunan ta a shafukan sada zumunta

Duba da yadda take tsoron suyi amfani da hakan dan cutar da mutane da basuji ba basu bani ba

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button