Labaran Kannywood

Jaruman Kannywood Sun Shiga Tashin Hankali Bayan Yunkurin Kashe Jaruma

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto

Innalillahi wa’inna ilaihiraji’una yan kannywood suna cikin wani halin razani bayan da aka samu wani sabon rahoto akan tsohuwar Jarumar kannywood

Wannan jarumar kannywood ta bayyana cewa yayan sarkin kano suna neman kashe batare da wani hakki ba

Wannan labari yayi matukar tayarda hankalin kafatanin jaruman kannywood Mata da maza maki daya

Fuba da yadda ba kasafai aka saba ganin barazana irin wannan ba a tsakanin manyan jaruman kannywood Mata da maza baki daya

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button