Labaran Kannywood
Naziru Sarkin Waka Yasu Goyon Bayan A Gurin Matan Kannywood A Tik Tok

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto
Naziru sarkin waka na daya daga cikin manyan mawakin arewacin Nigeria da babu kamar su
Haka zalika a wanna karon kamar ko wane lokaci manyan jaruman kannywood sun nuna maso soyauua a wakar sa a shafin tik tok
Dumin kuwa an samu mutane da dama da suka nuna soyayya ga wakar naziru sarkin waka da yake cewa bamu ka babu ku
Duk da cewa idan baku manta ba a kwanakin baya an samu sabani a tsaknin naziru sarkin waka da ka manyan jaruman kannywood Mata da maza
Muan matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng