Labaran Kannywood
SABON SHIRI MAI SUNA “KUKU” EPISODE 1 FULL VIDEO

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto
Muna masu farin cikin sanar da mun zo muku da wani sabon shiri mai dogon zango wanda zaku dinga samun sa a dukkan zati
Haka zalika zaku nishadantu da kuma samun farin ciki a duk lokacin da kuka kalli wannan sabon shirin mai suna KUKU
Wannan sabon shirin yana kunshe da manyan jaruman kannywood masu sanya mutane a cikin nishadi da kuma walwala
Bosho da kuma horo dan mama sun baje kolin basirar su a cikin wannan shahararren film
Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng