Labaran Kannywood
Safara’u Tana Kara Shan Zagi A Gurin Matan Kannywood

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto
An samu wata matashiya daga cikin matan kannywood masu tasowa tayi wata sabuwar waka wacca ta kasance raddi zuwa ga safarau wacca ta zagi yan film din hausa
Wannan shine karon farko da daya daga cikin manyan jaruman kannywood Mata ta shiga inda ake rera waka domin nunawa safarau cewa suma sun iya waka
Haka zalika ta kara kabbatar da cewa su ba yan wahala bane kamar yadda safarau ta fada a cikin wata wakar ta da tasaki kafin wannan sallar da tawuce
Muma matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng