Labaran Kannywood

Tashin Tarbiya Yasanya yan Matan Tik Tok sakin Video Suna Zagin Juna

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto

Yan matan tik tok da samarin tik tok sin kasance mutane marasa kunya da zahin iyayen junan su ba tare da nuna tarbiya ba

Yanzu zamu saka muku wani sabon video akan wani sabon rikici da ya barke a shafin tik tok

Wannan ba karon farko bane da aka sha ganin yadda yan matan tik tok suke sakin video suna zagin junan su ba tare da nuna tarbiya ba

Muna rokon allah ya kara datar damu akan tarbiyya ta kwarai a rayuwar mu ta dunita da lahira

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button