Labaran Kannywood

Video Fati Washa Tayi Kashedi Akan Masu Amfani Da Sunan Ta A Facebook

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto

Daya daga cikin manyan jaruman kannywood Mata da take kara haskakawa tayi wani martani akan wasu masu amfani da sunan ta a shafukan sada zumunta

Wannam ba wata jarumar kannywood bace face jaruma fati washa wacca tayi kakkasan suka akan masu amfani da sunan ta a shafin Facebook

Wanda ta bayyana karara cewa yana matukar bata mata rai duva da yadda wasu suke bata mata suna batajiba bata gani ba

Muna rokon masu amfanin da sunan jarumar kannywood fati washa zasu canza sunan oage din su izuwa wani sunan

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button