Labaran KannywoodUncategorized

Video Jaruman Kannywood 10 Wanda Ba Hausawa Ba- Da Kabilar Su

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto

A yauma kamar kowane lokaci da muka saba kawo muki labarai , munzo muku da wani sabon video

Wannan video zai matukar sanya ku acikin farin ciki ganin abinda ya kunsa a cikin sa na ban al,ajabi da bugewa

Wasu daha cikin manyan jaruman kannywood Mata da maza wayan da ba hausawa ba kuma ba yan kano ba

Wasu daha ciki zakiyi mamaki idan har kuka gane cewa ba hausawa bane hasali ma akwai yarbawa da kuma inyamurai a cikin su

Amma sai gashi allah ya daukakasu a cikin harakar fina finan hausa ta kannywood

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button