Labaran Kannywood

Video Umma Shehu Tayi Kaca’Kaca Da Safarau

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto

Cikin tai makon allah da yaddar sa a yau munzo muku da wani sabon video akan yadda manyan jaruman kannywood Mata suka fara maida martani

Wannan ba wani martani bane face martani akan yadda aka kira aikin su da aikin yan wahala

Wannan kalamin yayi matukar bata musu rai fiye da yadda kowa yake mamaki a fadin arewacin Nigeria

Duba da yadda suke ganin wannan sana,ar tasu ta film tayi musu komai a rayuwar duniya

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button