Labaran Kannywood
Video Wata Yar Baiwa Da Take Raira Wakokin Ali Jita

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto
Baiwa wata abace da allah yake bawa duk wanda yaga dama a cikin alumma dake rayuwa a fadin duniya
Haka zalika baiwa tanada matukar dadi domin idan har allah ya azurta ka da ita
An samu wata baiwar allah da allah ya azirta ta baiwar iya kwaikwayon wakoki. Ali jita babban mawakin arewacin Nigeria
Haka zalika yarinya ta kasance mace mai matukar gyau da kuma burge mutane a salon da takebi dan rera wakokin ali jita
Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng