Labaran Kannywood

Video Yadda Akayi Yunkurin Kashe Tsohuwar Jarumar kannywood

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto

Sanin kuwa ne ikrarin yin kisa ba karamin abu bane a dokar kasar Nigeria balanta a dukar musulunci

A wanna katon daya daga cikin manyan jaruman kannywood Mata da suke shude ce tafito tana bayyana cewa ana ana barazanar kasheta

Fitar wanna labarin yabar baya da kura a kannywood baiya ga kannywood ba harda mazauna arewacin Nigeria baki daya

Duba da aydda aka bayyana cewa yayan sarkin kano sune suke yiwa tsohuwar Jarumar kannywood barazanar kasheta

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button