Labaran Kannywood
Video Yadda Murja Taci Mutuncin Adam A Zango A Tik Tok

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto
Murja sunane da yakarade manhajar tik tok ga duk mai bibiyar manhajar tik tok yasan da wannan sunan ba murja
Kwatsam ba zato ba tsammani sai gashi murja tayiwa fitaccen jarumin kannywood Adam a zango wankin babban bargo a shagin ta na tik tok
Wannan lamarin yabar baya da kura ganin cewa ba,a taba tsammanin cewa murja zata iya rufe ido tayiwa adam a zango cin mutunci ba
Amma kuma a hannu guda wasu suna ganin saida murja tasha wiwi kafin ta samu tsaurin ido taci mutuncin adam a zango
Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng