Labaran Kannywood

Video Safara’u Ta Fara Mayarda Zagi Ga Matan Kannywood

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto

Safara’u ta fara gajiya daga bangaren ta akan abinda matan Kannywood suke yi mata ma zagin ta a social media

Koda yake sanin kowa ne safara’u itace wacca ta fara jawo wannan hatsaniyar da kuma fara zagin kannywood baki daya

Matan Kannywood sun kasa jurewa shiyasa sukaga kwara su fara zagin safara’u ta wata hanyar da ban

Ita kuma safara’u a halin yanzu itama ta fara ganiya shiyasa zata dauki matakin ramuwa zuwaga manya manyan jaruman kannywood Mata

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button