Labaran Kannywood
Duniya Abin Tsoro- Kalli Video Wakar Da Rarara Yayiwa Kwankwaso

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto
Gaskiya ga duk wanfa bai fahimci rayuwar da ake cikiba a arewacin Nigeria a halin yanzu ta yanz a cikin matsala
Yanzu muka samu labarin sabuwar wakar da fitaccen mawakin siyasa rarara yayiwa jahora rabiu musa kwankwaso
Wannan wakar ta kasance abar ban mamaki da ta dauki hankalin mutane a bangaren Siyasar arewacin Nigeria baki daya
Domin kuwa ba a taba tsammanin hakan ba daga bangare dauda kahutu rarara fitaccen mawakin siyasa
Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng