Labaran Kannywood

Video Safara’u Tana Ikrarin Zata Tonawa Matan Kannywood Asiri Akan Karuwanci

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto

Hausawa kance idan har mutun ya gaji da hakuri kujira kuga martanin sa

Read Also

Domin kuwa wllh ko kadan martanin sa ba zai taba zuwa da dadiba gurin masu takura masa

Safara’u tayi ikrarin cewa zata tonawa manyan jaruman kannywood Mata asiri matukar basu kyale ta ta huta ba

Domin kuwa ba wanda ya isa ya hanata ta cigaba da yin wakar hausa da ta fara a yanzu haka

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button