Labaran Kannywood

Ashe Mawakin kannywood Ne Ya Kashe Wata Yarinya Ya Binne Ta. A Cikin Kitchen

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto

Daya daga cikin mawakan kannywood ya kashe wata karamar yarinya inda ya binne ta

Wannam labrin ya dauki hankalin mutane matukar daukar hankali wanda ba’a taba tsammani ba

Domin ace ka samu karamar yarinyar da bataji ba kuma bata gani ba sai gashi ya kashe ta

Haka zalika bayan da asiri ya tonu bai isa ya fadi dalilin da yasa ya kashe ta domin tayi karamar yarinya sosai

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button