Labaran Kannywood

Naziru Sarkin Waka Yayi Video Akkan Matar Da Tayi Ikrarin Tafi Maza Daraja

naziru sarkin waka ya bayyana cewa dole dayan biyu ne ke damu wannan mata ,ko dai jahilci ko kuma wani ne ya zalincita shiya sa take magana haka .

 

matar wadda ta wallafa wani fefan vedio inda kake nuni da cewa tafi kowa ne na miji daraja ,in da ta kara da cewa babau wani na mijibda zai hada kansa da ita .

 

wannan ya jawo hatsaniya matuka inda katai sarkin waka ya fito ya yi martani ga me da abun .

yaci gaba da cewa duk wata mace wani bangare ne daga da namiji kuma dole ne a bashi girman sa ,ya kuma kara da cewa idan ke musulma ce toh dole ki yarda da wannan domin kuwa Allah ubangiji ne da kansa ya fadi hakan a cikin alqur ani mai girma.

 

ya kara da cewa idan wani ne ya zalinci ki toh sai ki fito ki fada amma ba kice kinfi maza daraja ba ,kuma idan kikayi duba da cewa mahaifin ki ma ai na mijin toh kinga kuma sai a kiyaye .

 

martanin sarkin waka ke nan inda ya wallafa a shafin sa na tik tok ,daga karshe yayi adua Allah ya ganar da ita

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button