Labaran Kannywood
Yadda Yan Matan Arewa Suka Gama Lalacewa Da Iskanci

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto
Har yanzu yan matan arewacin Nigeria na kara samun nakasu ta ba garen tarbiya
Haka zalika wannanba karamin baraza na bane ga tarbiyar yayan mi masu tasoya
Domin kuwa yan matan yanzu sune zasu zama iyaue a nan gaba kadan idan har allah ya nuna mana rai da lafiya
Idan har ba, a dauki mataki da wuri ba nan gaba za’a samu babbar matsala a gurin tarbiyar yaya mata
Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng