Labaran Kannywood
Video Jarumar Da Tafi Kudi Tsakanin Nafisa Abdullahi Da Rahama Sadau A Kannywood

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto
Kudi na daya daga cikin manyan kinshiki da suke daga darajar dan adam a wannan lokacin da muke ciki
Haka zalika a cikin manyan jaruman kannywood Mata akwai wanda allah ya basu tarin dukiya
Nafisa Abdullahi itama allah ya bata tarin duniyq hadu da dunbin masoya a fadin duniya baki daya
Haka zalika a hannu guda kuma babbar jarumar kannywood rahama sadau ta shiga sahun manyan jaruman kannywood Mata da sukafi kudi
Muan matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng