Labaran Kannywood

Sabuwar motar da jaruma fatee slow ta siya ta girgiza kannywood baki dayan ta

Sabuwar motar da jaruma fatee slow ta siya ta girgiza kannywood baki dayan ta inda ta wallafa hotan sabuwar motar ta a shafin ta na istagram .

Jarumar wadda a baya aka jita shiru ta farfado daga dogon baccin da take ina nufin mashasharar tattalin ar zikin da tashiga a baya ,

 

Rahotanni dai a baya sunnuna yadda jarumar ke shan matukar wahala a baya inda ta kai har siyar da motar ta tayi saboda kaburan dake damun ta ,sai dai bayan siyan motar ,jarumar ta wallafa a shafukan ta na sociel media inda take fadin “kebura sun tafi”

 

Toh ko mai wannan yake nufi ? Siyan sabowar motar da tayi ya girgiza mutane ganin yadda take shan wahala a kwana kin baya inda wasu ke cewa da mafi yawan matan kannywood na shanawa da kudi amma ba asan daga inda suke samu ba duba da cewa a baya jarumar nan hajara tambai ta fito ta caccaki kannywood baki daya kan cewa ba a taba bata naira dubu goma ba ma kudin aiki wanda ya jawo mata magan ganu kala kala wanda wasu harma zaginta suke yi .

 

Sai dai anyi kiyashin cewa wasu wasu daga cikin yan matan kannywood din na amfani da kasuwan ci gurin kula da rayuwar su ,sai dai jaruma fatee slow na daya daga cikin wanda aka sani da matan kannywood masu kasuwan ci

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button