Tonon Asiri Kalli Video Rikin Yan Tik tok Abin Ban Haushi

A kullun dai dai an shami wani rikici ko kuma ta shin hankali da shahararriyar yan tiktok din nan wato murja ibrahim
an dai yi ittifakin cewa akowace rana sai an ji kan murjan da wani ko wata a kafar nan ta zamani wato tiktok inda a yau ma muka jiyo murjan ita da wani mai wushirya ana dambe
tun da farko dai murja wadda bata gani ta kyale ta fara caccakar wani mutum kan yadda yake yawan nuna wyshiryar sa a cikin mutane wanda wakan ya jawo sabani tsakanin murja da shi din
murja wadda ta shahara wajen nemo magana da kuma jangwalo rigima a kafar tiktok ta fara caccarewa wani mutun mai mushurya inda yake nuna hushiryar tasa a wani bidiyo da ya dora a shafin sa na tiktok
ganin cewa wannan ba wata matsala bace ta azo a gani ba mutane basu damu bidiyon da mutumin ya dora ba amma ita murja wannan bidiyo nasa ya jawo masa zagi a gurin murjan
a wani fefan bidiyo da murjan tayi ta karewa mai hushurya tatas wanda hakan ya biyo bayan ganin cewa ita murjan bata da hushuryar shiyasa take ta wannan bala i da kuma masifa a kan hushirya