Labaran Kannywood
Boyayyen Dalilin Cire Ummi Alaqa Daga Shirin Dadin Kowa

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto
Yadda muka kara samun wani sabon rahoto da yaoe fitowa daga kannywood
Wannan labarin ya bawa mutane matukar mamakin gaske ganin cewa ba,a san dalilin cire ta
Sai Dai Kuma Alamu Sun Nuna Lokaci Guda Tauraruwan Nata Na Naman Dusashewa, Ko Me Yasa Haka?? Inda A Lokaci Guda Aka Cireta A Shiri Mai Dogon Zango Na AlaQa Daga Bisani Kuma Aka Sake Cireta Daga Cikin Shirin Dadin Kowa.
Wannan Shi Ake Kira “Daga Daukaka Zuwa Zaudaka” Sai Dai Mutane Da Dama Suna Alaqanta Cire Jaruman Da Irin Bidiyoyin Da Take Wallafawa A Shafukan Sada Zumunta Musanman Ma Na Tiktok