Labaran Kannywood

Ali Nuhu Ya Magantu Akan Auren Sa Da Karamar Budurwa

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng

Yadda sarkin kannywood ali nuhu ya bayyan gaskiyar magana akan abinda yake faruwa

Idan baku mabta ba anata yada hotunan sarki ali nuhu inda ake bayyana cewa zai kara aure

Acikin Kwanaki biyun nan ne akaita wallafa wasu hotunan fitaccen Jarumi a masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood watau sarki Ali Nuhu wanda sukaita yawo a Shafukan sada zumunta akan cewa zaiyi kara mata ta biyu.

labarin dai ya bawa mutane mamaki domin kasancewar sama da shekara goma sha biyar sarki Ali Nuhu yana tareda matarsa bai kara aure ba kwatsam sai a wannan lokacin aketa yada wani hotonsa da wata budurwa wai zai aureta.

Da aka tuntubi jarumin ya bayyana cewa shi sam bai san da wannan magana ba , hakan yasa shafin Kannywoodcelebrities suka fito suka karyata labarin.

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button