Labaran Kannywood
Dan Nanaye Ya Mutu – Amma Kun kundami mutane Sai Kace Babban malami Ne Ya Mutu

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng
A yau munzo muku da wani sabon rahoto akan wasu kalamai da aka fada akan nura mustapha waye
Wanda wasu suke ganin cewa an bashi girman da bai kamata ace an bashi ba
Wannan shi zai nuna maka irin yadda jahilci ya yi mana katutu. Ku da za ku yi murna ɓarnar da yake yaɗawa ta tsaya amma abun haushi har da masu addini suke yayata al’amarin mutuwarshi. Kawai kubroƙa masa gafara a can gefe tsakaninku daga ku sai Allah. Ɓarnar da yake yaɗawa ta tsaya sai mu taya juna murna”, cewarsa.