Labaran Kannywood

Gare ku Matan Kannywood Ya Kamata Mutuwar Nura Mustapha waye ta zama izna gare ku

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng

Yadda akayi kira izuwa wasu daga cikin manyan jaruman kannywood Mata wadanda basa san ciwon kansu ba

Wannan ya kadance wata manuniyace da take nuna cewa ko wane lokaci zasu iya mutuwa

Nura ya samu shaida Matuka a wajen dimbin mutane kuma an yabeshi daya daga cikin masoya fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) Jamaโ€™a da dama sun yabi kyawawan halayen sa.

Hakan yasa wata budurwa tayi tsokaci akan wasu manyan matan jarumai Masanaโ€™antar Kannywood inda ta bayyana cewa Gare ku Nafisa Abdullahi da Rahama Sadau Ya Kamata Mutuwar Abokin Aikinku Nura Mustapha Waye Ya Zama Darasi A Gare Ku.

Domin Kun Ga Irin Kyakkyawar Shaidar Da Aka Yi Masa, Wanda Ba Na Tunanin Za Ku Samu Irin Wannan Shaidar Idan Kuka Mutu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button