Labaran Kannywood

Kalli Video Wasiyar Da Nura Mustapha waye Yabari Kafin Ya Mutu

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng

Yadda aka bayyana cewa fitaccen jarumin kannywood nura Mustapha waye yabar wasiya

Wannan wasiyar da yabari kafin allah ya karbi rayuwar sa a yanzu zamu saka muka video dan ka jita

Mudai fatan mu a kowane lokaci shine allah ya jikan sa da rahama ya gafarta masa zunuban sa baki baya

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button