Labaran Kannywood

Makomar Shirin IZZAR SO Bayan Rasuwar Daraktan Shirin Nura Mustapha waye

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng

A yau munzo muku da wani sabon rahoto akan yadda zata kasance a cigaba da haska shirin izzar so

Anaci Gaba Da Ta’aziyya Tare Da Jimamin Rashin Babban Darakta Na KannyWood Da Kuma Shirin Nan Mai Farin Jini IZZAR SO. Nura Mustapha Waye, Da Allah Ya Karbi Kwanansa Ranar Asabar Biyu Ga Watan Bakwai, Shekara Dubu Biyu Da Ashirin Da Biyu.

Jarumai Da Wandama Ba Jarumai Ba Sunci Gaba Da Mika Ta’aziyyar So Ga Iyalai Da Kuma Abokan Aikin Mamacin. Bayan Rasuwar Na Daraktan Shirin Ne Kuma Mutane Da Dama Suke Tunanin Ya Makomar Shirin Na IZZAR SO Zai Kasance, Inda Jarumin Shirin Ya Badaa Amsa.

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button