Labaran Kannywood

Tabbas Nura Mustapha Waye Ya Tara Jama’a Kalli Bidiyon Yadda Akayi Jana’izarsa

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng

Yadda muka kawo muku wani sabon rahoto akan yadda aka binne gawar Nura Mustapha waye

Haka zalika muna kara karon allah ya jikan sa da rahama ya bawa yan uwa da abokan aikin sa hakurin rashin sa

Innalillahi wainnailaihirrajiun Allah Ya Karbi Rayuwar Nura Mustapha Waye Director IZZAR SO Za Ayi Zanaidarshi Karfe 11 Na Safennan A Gidansa Goren Dutse Primary Insha Allah, Allah Ya Yafe Masa Kurakuransa Amin, Allah Yasa Idan Tamu Tazo Mu Cika Da Imani Amin.”

A dazu kuwa da misalin karfe goma sha Daya da wani abu aka sallaci gawar Nura, wanda yasamu halattar jama’a da dama Kama daga yan kannywood, yan uwansa da abokanan arziki. Kamar yadda zakuga Bidiyon janaizar akasa ⬇️

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button