Labaran Kannywood
Video Abinda Yayi Sanadiyar Mutuwar Nura Mustapha waye

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng
Mutuwa rigace da ta kasance rigar da kowa sai yasakata ko yaso ko bai so ba
Haka zalika sai gashi allah ya karbi rayuwar daya daga cikin manyan jaruman kannywood maza
Wato nura mustapha waye
Haka zalika idan har kuka kalli wannan video zakuji gaskiyar abinda allah yasa yayi sanadiyar mutuwar sa
Mudai fatan mu allah ya shiryar damu hanya ta gaskiya hanyar tsira
Muna fatan allah ya sa muyi kyakkyawan karshe a lokqcin barin mu duniya
Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng