Labaran Kannywood

Video Yadda Aka Bayyana Shekarun Jaruman Kannywood mata

Ado gwanja ya matukar tada hankalin mutanen kasar niger biyo bayan gayyatar shi wani biki da akayi inda ya hallarci bikin ya kuma gwangwajeso da sabuwar wakar sa mai daukan hankali

 

jarumin kuma mawakin dai ya ziyarci kasar niger din ne don hallartar wani gagarimin biki nawata diyar mai kudi inda suka bukaci mawaki da yazo kasar tasu don tayasu bikin

 

sai dai zuwan sa ke da wuya masoyan sa na kasar ta niger din suka tare shi inda suka matukar nuna masa soyayya tun kafin zuwan sa gurin bikin

 

 

Ado gwanja dai ya gwangwaje masoyan sa da sabuwar wakar sa mai suna warr ,kafin fara wakar gwanja dai ya taya ango da amarya murna auren su inda daga bisani ya fara

 

mutanen kasar ta niger sun shiga wani hali bayan da aka saki wakar ta ado gwanja mai taken warrrrr inda da yawa daga cikin mutane suka fara ihu hadi ta tafi da jin wakar

 

wakar dai ta Ado gwanja ta matukar bawa mutanen kasar ta niger nishadi hadi da annushuwa ,farin ciki duk a zukatan mutanen inda sukayiwa mawakin fatan Allah ya kara basira da daukaka a harkar sa ta waka

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button