Labaran Duniya

Video Yadda Wani Alhaji Ya Rasu Ana Tsaka Da Aikin Hajji

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng

Innalillahi wa’inna ilaihiraji’una yadda muka samu wani sabon rahoto daga kasar saudiya

Inda aka bayyana cewa daya daga cikin alhazan nigeriya a kasar saudiya ya rasa ransa ana tsaka da aikin hajji

Wannan Alhaji an bayyana sunansa a Haji Sahib, sai dai ba’a kai ga tantance ko ɗan wane gari bane.

Muna roƙon Ubangiji ya gafarta wa wannan Alhaji, ya kuma kyautata bayansa, albarkacin wannan ranaku da muke ciki na wannan wata mai albarka.

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button