Labaran Kannywood

Yadda Aka Fallasa Boyayyen Sirri Jarumin kannywood Akan Bariki

innalillahi wa inna ilaihi rajibun ,an tonawa shahararran jarumin masana antar kannywood asiri ,

 

jaruma sadiya haruna ta tona asirin wasu jaruman kannywood da dama inda ta bayyana wasu halayen su mara kyau da suke aikatawa a boye

 

sadiya haruna dai ta tona asirin ne bayan caccaka da take matukar sha daka gareso kan yadda take rayuwar ta irin ta rashin tarbiyya

 

jarumar dai ta gargadi Jaruman kannywood da dama daga cikin wanda ta gargada da su daina shigan mata rayuwar warda uba a kannywood wato Alhassan kwalli

 

tirkashi, jarumar dai ta bayyana cewa a garin jos ,Jarumi alhasan kwalli yayi yayi da ita ta bashi hadin kai amma taki inda daga karshe dai sai da sukayi lalata da ita ,

 

wannan magana ta sadiya haruna ta fada ta matukar tada hazo a kannywood wanda ta jawo cece kuce mafi zafi a kannywood a yan shekatunan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button