Labaran Kannywood

Jarumar kannywood momee Gombe Ta bawa abun Al’ajabi kyautar million Daya

Jarumar kannywood momee Gombe Ta bawa abun Al’ajabi kyautar million Daya

Ana ganin fuskar wani mutum me abin mamaki wanda mutane ke zargin anya mutum ne kuwa ko kuma wata halitta ce daban ?

Mutumin dai dan jihar Gombe ne kuma yana nishadantar da mutane tan hanyoyi da dama musamman da Sallah an hango shi a hawan sarki inda ya kayatar da masoya sarki kuma ya samu yawan masoya inda aka dunga daukar shi a hoto

Sai kuma gashi jarumar kannywood momee Gombe ta bashi kyautar kudi har Naira miliyan daya inda mutane suka gode mata duk da garinsu daga dashi abin al’ajabin

A wata hira da akayi dashi yace shi yakasance ce yana son doki har daga inda ya baro kowa yana shi kuma sukan wasa dashi shi yasa akaga yana matukar sarrafa dokin

Sai dai kuma abayanansa yana nuna cewa shi din kamar na Mutum kuma bai fadi ainihin halittar ta saba amma sai dai sunce indai ba mutum bane to babu shakka aljani ne

Abin al’ajabi yanzu shine ɗan karamin mutumin da yake tashe a social media ya karade ko ina a shafukan sada zumunta domin yanayin halittar sa da kuma yadda yake nishadantar da jama’a

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button