Rahama Sadau Ta yanke alaka Tsakanin Ta Da Manyan jaruman Kannywood

Sadau Ta yanke alaka Tsakanin Ta Da Manyan jaruman Kannywood
Babbar jarumar dai Rahama sadau ta bayyana cewa ta yanke alaka da manyan jaruman kannywood musamman wa’yanda ake musu kallon sune iyayen gidanta
Ta bayayana cewa a halin yanzu bata da wani ubangida acikin masana’antar itace ogar kanta itama karanta yakai tsaiko
Sai dai anaganin abinda Rahama sadau tayi kamar butulcine ga su manyan jaruma saboda idan akayi la’akari da tun farkon shigowarta kannywood sune suka dinga sakata acikin fina finai barta shahara
Sai kuma daman hakan bafa abin mamaki bane kuma ba bakon abu bane acikin kannywood daman aduk lokacin da aka samu sabon jarumi ko jaruma za aita kokari har yayi suna amma da zarar yayi suna shikkkenan sai kaji yana cewa bashi da wani uban gida shine jagaban kansa
To dai itama rahama sadau ta bayyana cewa bata da wani ubangida a halin yanzu inma akwai to tayanme alaka itama tazama babban inda tace itama tayi girman da zata iya kenkasar wasu jaruman a masana’antar