Labaran Kannywood

Video Yadda Auren wasu yara a Kano ya burge matan kannywood

Auren wasu yara a Kano ya burge matan kannywood

Wasu yara da basu wuce shakara sha takwas takwas ba sun angon ce abunsu a jihar Kano kuma hakan ya matuƙar bawa mutanen gari mamaki musamman ma jaruman mata na kannywood inda suka dinka mamaki

Yaran sun saki hotunan kafin aure sannan daga bisani kuma sai ga hotunan bikin suna yawo a cikin gari da kuma kafafen yada labarai hatta jaridu sai da suka buga wannan al’amari saboda yaja hankali matuka gaya

Anga jaruman kannywood mata abin ya tashi kansu domin kusan kowacce daga cikinsu sai da ta wallafa wannan hotun bikin yara a shafin ta na instergram hakan yasa ake ganin babu wa’yanda abun yabawa sha’awa kamar matan na kannywood

Sai dai jama’a kuma da basa raboda tsokana sun fara cecekuce ga jaruman inda suke cewa kuba kunki yin auran ba daga kunyi ma sai kufito bakwa iya zama saboda bakusan kimar saba sai yanzu kamar gaske kunga yaro yayi kowacce acikin ku sai wani jinjina abin kuke

Amma hakan ko ajikinsu domin sunsan dole za’a fada musu magana amma saboda sun saba daduk wani surutu na mutane hakan baya damunsu sunsan daman tsakanin su da wasu mutanen babu mutuntawa balle kauna

Wannan lamarin na yaran nan ya bawa mutane sha’awa hakan yasa kowa ya gani saiya saka musu albarka yayi musu Addu’a Allah ya basu zaman lafiya ya kawo musu ya’ya nagari

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button