Labaran Kannywood

Adam A zango da zee sunyi mummunan kalamai game da kannywood

Adam A zango da zee sunyi mummunan kalamai game da kannywood

Jarumi Adam a zango da zee sunyi wasu kalamai wanda ake ganin cin fuskane ga masana’antar kannywood jarumi adam zangone dai kawai ya fara kalaman sannan jaruma zee itama ta goyi bayansa akan abinda ya fada

Read Also

Sai dai ana ganin hakan kamar zai saka musu bakin jini ga yan kannywood din tunda daman hakan ba bakon abu bane ga jarumi adam Zango yin takun saka a tsakaninsu

Sai gashi wannan karanma yazo da sabon salo domin wasu na ganin kamar gaskiya adam zangon ya fada ta wani fannin kuma ana ganin kamar so yake ya tozarta su

Sai kash wasu fa sunyi mummunan fahimta akan jarumin sai dai shi kuma yace indai gaskiya sai sun fadeta ga kowaye koda kuwa zata haifar musu da bakin jini da kuma gaba a tsakaninsu da masoyansu

An jinjinawa jarumi adam zango saboda ana ganin bafa kowane zai iya namijin kokarin da yayiba ganin ya fadi gaskiya ga abokan aikinsa koda kuwa zasu dunga sukansa da kuma bata masa suna a idon duniya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button